TRENDING

O SAKI SAKI LYRICS SONG 2019||NEHA KAKKAR, TULSI KUMAR LYRICS


O SAKI SAKI LYRICS SONG 2019, NEHA KAKKAR, TULSI KUMAR LYRICS
O SAKI SAKI 

O SAKI SAKI LYRICS SONG 2019||NEHA KAKKAR, TULSI KUMAR LYRICS


Bako hani ba bako in yi aure
Ba zan sake ki ba matata
In tabayeki shin sakin da karin auren
wane yake da dadi in kin hana in yi aure
Bako hana shi ba
Bako tchane shi ba
Mu tambaye ku shin sakin da karin
auren wane yake dadi in kun hana shi aure
Da fari day kamar ayi kamar ba ayi ba
Soyayar waya tche ta hada mu ba gaba
Da ni da ita mu soyaya ta na gaba gaba
Ama mu firta kalma so zutchi fargaba
Har ya zam zukatan mu su zam guda
Mun ka zam tamkar in uwa gida guda
Har na fara jin komi dika guda
Har ta fara jin nima dika guda
A kon a tachi mun kawtshe shekara guda
Mun ka kara zartshe wata shekara guda
To kaga shekaru biyu kenan in an hada
Hata ta kay ga fuska mu allahu ya hada
Didama wadada ba su so soyayar mu ba
Ama ba za su yi muna aure a doli ba
Anka sanya zantshe manya shine gaba
Da da gaske aure munka sa gaba
Bako hana shi ba yayi aure
Bako shane shi ba dan zay aure
Mu tambayeku shin sakin da karin auren
wane wake da dadi in kun hana shi aure
To kan a daura aure soyaya a koy
Kan a daura aure tarbiya a koy
kaki a daura aure yarda ma a koy
Ta tshe dani shaka nin mu amana a koy
A she gaskiya ta boye a zutchi
A she domin kalamin son zutshiya ta ne
A she zatshikan da ta min na boye ne
A she shedan abokin yin shawara ta na
Bayan auren mu tshanzin hali ni ke gani
Fita in har ta so in ko na hana ta ne baruwan ta say ta
fita tuda ta sani i dan ta tshe in yafe hakuri gareni ni
Sanan ta mayda yaji tamkar su magani
Duka hada da zagi ba wanda ban gani
A ma a bunda zay sani tshikin dufun gani
kamata ba kama duka tshe ba ka gani
I dan na tshe ta na tari say ka tshe da ni
Wana da ba ko motshi koray kuna gani
Eheeee Kay a takaytshe rayni ya shiga
Eheeee Sam bata kalona a shugaba
Eheeee Dida nike daukar sunan uba
Eheeee nauyin gidan akay na lalaba
Eheeee muna zaman mu way zargui na ashe take
Koda tshikin mafalki ta gani nan fake
Say ta tshe a gaske hakan ta ke
Say ta fara kuntchi kishi kaway ta ke
Ta tada hankalin ta rama ta dinga yi
Ta tada hankula bartshi ma bamu yi
In da na jinjina kalon ta bani yi
In dan na yi ay rikitshi za mu yi
in uwa shi fa aure zargui kun sani
yana da matsala burjuk da kuna sani malamay suna
jan kunuwa suna tuni akan abubuwan da yake bayar magani
Yakan zamo sanadiya mutuwa dika tshi gaba
Yakan zamo sanadiya rasa mata ako gaba
Mauratan da ke jargui ba su tshi gaba
Dan an rago da a ba zasu zumuntsi ba
bako hana shi ba yayi aure
bako shane shi ba da zay aure
mutabayeku shin sakin da karin aure
wane yake da dadi in kun hana shi aure.

O SAKI SAKI LYRICS SONG 2019||NEHA KAKKAR, TULSI KUMAR LYRICS